SIYASA BADA GABA BA

SIYASA BADA GABABA 
Kamar yadda kowa yasani lokaci yayi nasiyasa domin lokacin zabe ya karato hankali yan siyasa yatashi kowa yatayar da hankalinsa kowa yana so yaga yakoma kujerarsa da Wanda yayi wa alumma aiki da Wanda baiyiwa alumma aiki ba kowa yana so yakoma kujerarsa to anan inaso najawo hankulanku Ku alumma kada kusake Ku kara zabar Wanda baiyi muku aiki ba ko bai taimakawa ya'yanku da samar musu da aikin yiba da samarmusu da jari ko kaisu makarantu ko dai wani tallafi dayakamata ace yayi muku kowace alumma tana da nata hakkin akan shugaban da suka dura domin yayi musu wakilci ya jagorance su a mataki na karamar hukuma(local government) ko mataki na jaha(state government) ko mataki na kasa baki daya(federal government) wannan shine matakai da muke dashi gaba daya kuma kowanne da irin nauyin dayake akansa shin TAMBAYATA ANAN ITACE SHIN SHUGABAN DA KUKA TURASHI YA JAGORANCEKU YASAUKE NAUYI AKAN WAKILCIN DA KUKA TURASHI YAYI MUKU SHIN YAYI MUKU AIKIN DA KARBO YASAMARWA YA'YANKU MAKARANTU KO BASU JARI KO KAMAR MUSU AIKI 
wannan itace tambayar dazakuyi wa kowane jagora dakuka tura ya wakilceku shin yayi wadannan abubuwan Danna nan domin samun cikenan bayani

Comments